Jamhuriyar Benin (1967)

Jamhuriyar Benin
Tutar Jamhuriyar Benin (1967)
Tutar Jamhuriyar Benin (1967)

Wuri
Map
 6°27′N 7°30′E / 6.45°N 7.5°E / 6.45; 7.5

Babban birni Kazaure
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Addini Katolika
Bayanan tarihi
Mabiyi Biyafara
Ƙirƙira 19 Satumba 1967
Rushewa 20 Satumba 1967
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Ikonomi
Kuɗi Kuɗin Biafra
Jamhuriyar Benin
Tutar Jamhuriyar Benin (1967)
Tutar Jamhuriyar Benin (1967)

Wuri
Map
 6°27′N 7°30′E / 6.45°N 7.5°E / 6.45; 7.5

Babban birni Kazaure
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Addini Katolika
Bayanan tarihi
Mabiyi Biyafara
Ƙirƙira 19 Satumba 1967
Rushewa 20 Satumba 1967
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Ikonomi
Kuɗi Kuɗin Biafra

Page Samfuri:Infobox country/styles.css has no content. Jamhuriyar Benin Ta kasance wata kasa da ba a amince da ita ba a yankin Yammacin Afurka wacce ta wanzu na dan lokaci (kwana daya) a shekarar 1967. An kafa ta ne a ranar 19 ga Satumbar 1967 a lokacin yakin basasar Najeriya a matsayin kasar Biyafara, bayan mamaye yankin tsakiyar yammacin Najeriya, kuma aka sanya mata suna babban birnin kasar Benin, inda Albert Nwazu Okonkwo ya zama shugaban gwamnatin ta.

An kafa wananan sabuwar jiha ne a matsayin yunkuri na mutanen Biafra da su hana wadanda ba 'yan kabilar Igbo mazauna yankin Tsakiyar Yamma da su mara wa Najeriya baya, sakamakon rikicin kabilanci a yankin a farkon yakin. An sanya mata Jamhuriyar Benin a hukumance duk da cewa a lokacin sojojin tarayyar Najeriya na ci gaba da mamaye yankin, kuma sun kawo karshenta washegarin bayan sun shiga birnin Benin. [1] :369Wannan mamaye yankin da Biyafara tayi wa yankin tsakiyar Yammacin Njeriya ya mayar da al'ummar yankin adawa da manufar ballewa daga kasar, kuma gwamnatin Najeriya ta yi amfani da wannan wajen ganin ta kara ruruta wutar yaki da kasar Biafra.

  1. Empty citation (help)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy